SASSAUƘAR HANYAR DANAKE BI NAKE SAMUN 50K-200K+ DUK SATI DA WAYATA DUK DA KASANCEWATA ƊALIBIN JAMI’A
AMMA TSAYA, SHIN IDAN NA NUNA MAKA WANNAN HANYAR KAI MA ZAKA BI?… CIGABA DA KARANTAWA
Ba sai kana da Laptop ba, ko kuma wani Prior experience, ko kuma kanada kaya ko Product na karan kanka, abinda kawai kake buqata shine Jari ɗan kaɗan da kuma wayar ka ta hannu
SUNA NA Engr. Isma’il Idris, wanda akafi sani da “Coach Aiiman” Nine CEO na kamfanin siye da siyarwar DATA na yanar gizo mai suna AIIMAN DATA VENTURES mai shafi https://adata.ng sannan kuma a wannan kasuwancin na yanar gizo watoh Digital Marketing, nayi nisa sosai inda kuma nake da makarantar koyar da ilimin Kimiya da fasaha tare da kasuwancin online, inda nake baiwa dalibai na daman siyar da kaya domin suma su samu riba.
Imagine yau ace ka hada dukka kudaden ka domin shiga kasuwan cin zaka samu ribar kudi! amma wani mara imani ya gudu maka da kudin ka!!! hakan babu dadi kuma Allah bazai bar irin masu wannan halin ba.
Ganin yanda mu a AREWA kullum cikin scamming din mu akeyi, su kuma ‘yan kudu gasu nan kullum sai samun kudin su halar taciyar hanya a online. hakane yasa na saka a raina Insha Allah muma ‘yan AREWA zamu koya kuma mu samu rabon mu. haka kuwa akayi na fara fadi tashi yau nine nake koyon wannan da wancan, har nazo na fara samun alkhairi a online. ALHAMDULILLAH.
Ga Yadda Wannan Kasuwanci Yake Aiki:
Business din nan ba na lazy mutane bane!!!.
Business din nan na wanda yake son kara samun sana’a ne da zaiyi ya kara samun kudin da zaici gaba da taimakon iyayenshi da iyalansa ne!
Business din nan na MATAN AURE ne wanda suke son su taimaki kansu da mazajan su, MATAN AUREN da basa son su dogara akan mijinsu ya kasance KOMAI sai sun tambaya ya musu!
Business din nan na YAN KASUWA ne wanda suke son fadada kasuwancinsu online!
Business din nan na CORPERS ne da suke hidiman KASA ko sun gama bautar kasa yanzu babu alawee kuma ba aikin kuma suna bukatan fara online business!
Hanzarta ka danna link din nan kafin mutanen su cika!
Kadan Daga Cikin Results Dina Ne Da Kuma Na Students Dina Da Muke Samu Daga Wannan Kasuwanci:
Zaka Iya Rasa Samun Damar Wannan Training Da Zarar Mutane Suka Cika Group, Domin Kauce Faruwar Hakan Hanzarta Ka Danna Button Mai Dauke Da Launin Jaa (Red) Domin Shiga YANZU!
Copyright 2024 – mbaepreneurs.com.ng – All Rights Reserved
This Site Is Not A Part Of Facebook or Google Website Or Facebook Inc or Google Inc. Additionally, This Site Is NOT Endorsed By Facebook Or Google In Any Way. FACEBOOK Is A Trademark Of FACEBOOK Inc. Google Is A TradeMark Of Google Inc.